✕ CLOSE Kiwon LafiyaRa’ayoyiRa'ayin AminiyaRahotoAminiyar KurmiHotunaGirke-GirkeSana'o'iKimiyya da Kere-Kere

Ya yi karar surukansa akan sace masa mata

Malam Babangida dan’auta mazaunin Babban Titi a Marabar Jos da ke jihar Kaduna ya ce ya kai karar surukansa saboda sun sace masa mata shekara…

Malam Babangida dan’auta mazaunin Babban Titi a Marabar Jos da ke jihar Kaduna ya ce ya kai karar surukansa saboda sun sace masa mata shekara uku ke nan ya na nemanta sama ko kasa bai ganta ba.