Daily Trust Aminiya - Yadda gwamna ya tunzura mu muka sace daliban Kankara —Auwal Daudawa
Subscribe
Dailytrust TV

Yadda gwamna ya tunzura mu muka sace daliban Kankara —Auwal Daudawa

Jagoran ‘yan bindigar da suka sace daliban Makarantar Sakandaren Gwamnati ta Kankara, Auwal Daudawa, ya ce kurarin da Gwamna Aminu Bello Masari ya yi ne ya sa suka sace yaran.

Ya fadi haka ne a wata tattaunawa da Aminiya ta yi da shi wadda a ciki kuma ya fadi dalilinsa na tuba da mika makamansa.

A yi kallo lafiya.