Daily Trust Aminiya - Yadda Mata Ke Neman Kawo Karshen Kashe-Kashe a Zangon Kataf
Subscribe
Dailytrust TV

Yadda Mata Ke Neman Kawo Karshen Kashe-Kashe a Zangon Kataf

Matan Hausawa da Fulani da Atyap sun gudanar da zanga-zangar lumana don neman zaman lafiya a Zangon Kataf, Jihar Kaduna a yayin bikin zagayowar Ranar Mata ta Duniya.