✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

“Yadda Nake Yin Saka Duk Da Larurar Rashin Gani”

An fi ganin masu nakasa suna yin bara. Sai dai Ibrahim Ahmed, wanda makaho ne, ya koyi sana’ar yin saka da duwatsu don ya sami…

An fi ganin masu nakasa suna yin bara. Sai dai Ibrahim Ahmed, wanda makaho ne, ya koyi sana’ar yin saka da duwatsu don ya sami abin tafiyar da harkokin rayuwarsa da na iyalansa. A cewarsa, yana iya gane launin duwatsun da yake amfani da su wajen yin sakar kayan adon daki. Ko ta yaya? Kalli wannan bidiyon don cikakken hirar.