Yadda ’Yan Siyasa “Ke Mayar Da Matasa ’Yan Kwaya” | Aminiya

Yadda ’Yan Siyasa “Ke Mayar Da Matasa ’Yan Kwaya”

    Halima Djimrao, Bilkisu Ahmed da Muhammad Auwal Suleiman


Domin sauke shirin latsa nan

Idan kuna biye da mu a shirye-shiryenmu biyu da suka gabata, mun tattauna a kan matsalar shaye-shaye, sannan muka duba wadanda ke amfana da harkar shaye-shayen a Najeriya. 

A wannan karon kuma mun mayar da hankali ne a kan  rawar da ake zargin ’yan siyasa na takawa wajen gurbata wa matasa tarbiyya, da lalata musu makoma ta hanyar saka su shaye-shaye don su cimma wata manufarsu ta siyasa.