Daily Trust Aminiya - Yadda za a magance cunkoson Titin babbar Kasuwar Madalla
Subscribe
Dailytrust TV

Yadda za a magance cunkoson Titin babbar Kasuwar Madalla

Kasuwar Madalla babbar kasuwa ce da ke tara mutane daga ko ina, sai dai kasuwancin da wasu ke yi a bakin hanya kan janyo cunkoso da hatsari wanda kan haddasa asarar rayuka.

Ko me ya sa wasu ‘yan kasuwan suka mamaye bakin titin Kaduna zuwa Abuja da ya wuce ta gaban kasuwar? Kuma ta yaya za a magance wannan matsalar?

Ku kalli wannan bidiyo don karin bayani.