✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Za Ku Gane Kuna Da Ƙarancin Suga A Jikinku

Mutane kan ziyarci asibiti domin gwaji inda a wasu lokutan ake bayyana musu cewa suna da karancin suga a jikinsu. Akwai alamomin da masana ke…

More Podcasts

Mutane kan ziyarci asibiti domin gwaji inda a wasu lokutan ake bayyana musu cewa suna da karancin suga a jikinsu.

Akwai alamomin da masana ke cewa su ke nuna mutum na da karancin suga a jiki, amma kuma akwai abubuwan da ke haddasa hakan.

Shirin Daga Laraba na wannan makon ya duba yadda za ku gane kuna fama da karancin suga a jikinku da kuma matakan kariya.

Domin sauraren shirin, latsa nan