Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba, sun kai hari ofishin ’yan sanda na garin Itas hedkwatar karamar Hukumar Itas Gadau da ke kimanin kilomita 200 a Arewacin Jihar Bauchi,
’Yan bindiga sun kashe Sufeto a harin da suka kai ofishin ’yan sandan Itas
Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba, sun kai hari ofishin ’yan sanda na garin Itas hedkwatar karamar Hukumar Itas…