✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan siyasa ku koyi daukar kaddarar faduwar zabe –Babban Limamin Owerri

    Babban Limamin Masallacin Umuofor Oguta da ke karamar Hukumar Oguta, aJiahr Imo, Dokta AbdulFatai Chimeze Emetuma, ya shawarci ’yan siyasar kasar nan da…

 

 

Babban Limamin Masallacin Umuofor Oguta da ke karamar Hukumar Oguta, aJiahr Imo, Dokta AbdulFatai Chimeze Emetuma, ya shawarci ’yan siyasar kasar nan da su rika daukar kaddarar faduwar zabe,don kauce wa ararrakin zabe.
Limamin ya yi bzyznin ne a hudubar sallar idin babbar sallah, inda ya shawarci ’yan siaysa da al’ummarjihar dasadaukardakai irin Manzon Allah (SAW),wajennuna kauna da rikon amana da Allah Ya danka musu.
Shi ma wani jigo acikin al’ummar Musulmin Jihar, Alhaji AbdulWahab Nwabuihe, ya yi waal’ummar barka da sallah, tare da nuna farin cikinsa kan yadda aka gudanar da idin shekara ta 2014 a Najeriya cikin lumana. Sannan ya nuna gamsuwarsa kan irin hadin kan da Musulmi da Kirista suka bayar a yankunansu.
A wannan masallaci na Owerri,an samu dimbin Musulmi har ma da wadanda bna Musumi ba, da suka halarci bikin idi. An kuma samu wakilai daga Jihar Kano.