Hukumar Birnin Tarayya, Abuja, ta ce ta kammala shirye-shiryen fara rusa gidaje sama da dubu goma da suka saba da ka’idojin gini a birnin.
Za a rusa gidaje dubu goma a garin Mpape a Abuja