✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zaben Kano: Akwai alamun nasara a duk kananan hukumomi —Ganduje

Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce akwai alamun jam’iyyar APC za ta yi nasara a duk kananan hukumomi 44 na Jihar Kano.

Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce akwai alamun jam’iyyar APC za ta yi nasara a duk kananan hukumomi 44 na Jihar Kano.