A jihar Kaduna an tilastawa masu ababen hawa sayen man da ya kai Naira 1,100 kan kowacce lita daga hannun ‘yan kasuwa.
Farashin man fetur ya haura Naira 1,000 a Kaduna
Ambaliyar Ruwa: Yobe ta buƙaci ɗauki daga Bankin Duniya
Kamfanonin sadarwa sun buƙaci ƙara kuɗin kira da na data
Mayaƙa 100 sun mutu yayin arangamar ISWAP da Boko Haram
Ƙarancin Ruwa: An raba wa masu rijiyoyin burtsatse kyautar man dizel a Yobe