Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya ce tun da kungiyar ta sake hadewa har zuwa yanzu babu wata matsala da aka samu sai dai gagaruman nasarori.
Babu wata matsala a hadewar kungiyar Izala – Sheikh Jingir
Shugaban Majalisar Malamai ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah ta kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya ce tun da kungiyar ta sake…