✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Dalilan Lalacewar Al’adun Sallah

Domin sauke shirin kai, latsa nan A yayin da ake bikin babbar Sallah a Najeriya da sauran ƙasashen Musulmin duniya, shirin Daga Laraba na wannan…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai, latsa nan

A yayin da ake bikin babbar Sallah a Najeriya da sauran ƙasashen Musulmin duniya, shirin Daga Laraba na wannan mako ya dubi yadda al’adun bikin sallah ya canza daga bikin ibada, sada zumunta da neman yardar Allah zuwa wani abu na daban.

Mene ne dalilan da al’adun bikin sallah suka lalace a kasar Hausa?

Saurari bayanai daga bakin dattawa, masana, da kuma matasa kan wannan maudu’i na lalacewar al’adun bikin sallah.