✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

DAGA LARABA: Me Ya Sa Waɗanda Suka Kammala Jami’a Ke Komawa Sana’ar Girke-Girke?

A yadda wasu masu sana’o’in suka ginu, su da aikin albashi sun yi hannun riga

More Podcasts

A yadda wasu masu sana’o’in suka ginu, su da aikin albashi sun yi hannun riga.

A shirin daga Laraba na yau mun duba yadda matasan da suka kammala jami’a  ke komawa sana’ar girike-girke da kayan maƙulashe.

Me ya sa matasan suka fara yi wa kansu ƙiyamul-laili?

Ku saurari cikakken shirin ta nan