✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Falala 10 ta kwana 10 na farkon Zul-Hijjah

Zul-Hijjah wata ne mai matukar muhimmanci ga Musulmi musamman saboda wasu ayyuka da akan yi a cikinsa. Musamman kwana 10 na farkon watan na dauke…

Zul-Hijjah wata ne mai matukar muhimmanci ga Musulmi musamman saboda wasu ayyuka da akan yi a cikinsa. Musamman kwana 10 na farkon watan na dauke da falala mai dimbin yawa, A cikin minti 10, Malam Abubakar Jos, Limamin Masallacin Juma’a na Gidan Sarkin Bwari, ya zayyana falala 10 ta wadannan kwanaki 10.