Aminiya ta ruwaito cewa, dansa Seyi Tinubu, ya kaddamar da wani gangamin matasa miliyan daya a Jihar Legas na goyon bayan mahaifin nasa.
Ga yadda bukukuwan suka wakana cikin hotuna:
Isowar Bola Tinubu filin jirgin saman Malam Aminu Kano (Hoto APC/Facebook)Dandazon jama’ara da ta taro a wajen tarabar dan takarar na APC (Hoto: APC/Facebook)Mataimakin gwamnan Kano Nasiru Gawuna da Sanata Barau Jibirin tare da wasu jiga-jigan APC a wajen tarbar Tinubu a Kano (Hoto: APC/Facebook)Bola Tinubu da gwamna Ganduje da shugaban Jam’iyya Sanata Adamu Abdullahi da Kabiru Gaya, da kuma Abdul Amat a wurin taron Hoto: APC/FacebookDandazon matasan da suka halarci taron na Tinubu a Kano Hoto: APC/FacebookBola Tinubu da gwamna Ganduje, da Sanata Kabiru Gaya, Shugaban APC da Mansura Isah da Shuaibu Yawale a yayin bude ofishin kamfe na jihar . Hoto: APC/FacebookMataimakin Gwamna kuma dan takarar gwamnan Kano Nasiru Gawuna, da shugaban Jam’iyya, da Gwamna Ganduje, yayin bude ofishin Hoto: APC/FacebookBola Ahmed Tinubu da Shugaban Jam’iyya, da Gwamna Ganduje da Na’abba Afakallah da wasu manyan ‘yan fim yayin bikin bude ofishin Hoto: APC/FacebookSanata Barau Jibrin da Kashim Shetima, da Yariman Bakura, da kuma shugaban APC a Kano. Hoto: APC/FacebookBola Tinubu da Nasir Gawuna, da Gwamna Ganduje, da Kashim Shetima, da Gwamna Matawalle na Jihar Zamfara da kuma Sanata Barau JIbirin Hoto: APC/FacebookBola Tinubu da gwamna Gaduje da dan takarar gwamna, Nasiru Gawuna da mataimakinsa Sulen Garo. Hoto: APC/FacebookShugaban Jam’iyya na kasa Adamu Abdullahi, da gwamnan Jigawa Badaru, da kuma Shugaban APC na Jihar Kano. Hoto: APC/FacebookGwamnan Zamfara Matawalle a yayin bikin kaddamarwar Hoto: APC/FacebookJiga-jigan jam’iyyar APC na kasa da na jiha a yayin bikin kaddamar da ofishin jam’iyyar Hoto: APC/FacebookSeyi Bola Tinubu da wasu jami’ai a gangamin matasa a jihar Legas Hoto: APC/FacebookDandazon matasan da suka halarci taron na Legas Hoto: APC/Facebook
Dandazon matasan da suka halarci taron goyon bayan Tinubu a Legas Hoto: APC/FacebookDandazon matasan da suka halarci taron goyon bayan Tinubu a Legas Hoto: APC/Facebook