Kamanceceniyar Masarautun Kano Da Ingila | Aminiya

Kamanceceniyar Masarautun Kano Da Ingila

    Abubakar Muhammad Usman, Abba Adamu Musa

Tarihi ta nuna cewa Masauratar Kano da ta Ingila na da kyakkyawar alaka da juna.

Shin kun san cewa masarautun biyu masu dadadden tarihi suna kamanceceniya da juna?

A wannan bidiyon akwai karin bayani daga Nasir Wada Khalil, Daraktan Bincike da Fasahar Sadarwa a Kotun Daukaka Kara ta Shari’ar Musulunci ta Kano, kuma dalibi na Al’ada da abubuwan da suka shafi masarauta da harkar sarauta.