Kar a yadda a shiga kakar zabe jami’o’i na rufe – Farfesa Alkali | Aminiya

Kar a yadda a shiga kakar zabe jami’o’i na rufe – Farfesa Alkali

    Abbas Dalibi

Shugaban Jam’iyyar NNPP na Kasa Farfesa Rufai Ahmed Alkali ya ce gwamnatin tarayya da ASUU su gaggauta sasanta abin da ke tsakaninsu saboda ‘yan jami’a su samu komawa makarantunsu kafin lokacin yakin neman zabe.

Ya ce kin yin hakan zai haifar da matsaloli.