Rundunar tsaro ta NSCDC ta bayar da kudi Naira miliyan biyu da dubu 800 ga iyalan marigayi Insfekta Iliyasu Abraham, jami’inta da aka kashe lokacin da ’yan bindiga suka kai hari gidan yarin Kuje.
LABARAN AMINIYA: NSCDC Ta Ba Iyalan Jami’inta Da Aka Kashe A Harin Kuje N2.8m
- Abubakar Maccido Maradun
Fri Aug 05 2022
Karin Labarai