✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

LABARAN AMINIYA: Ya Kamata Dalibai Su Maka ASUU A Kotu —Ministan Ilimi

Ministan Ilimi, Adamu Adamu, ya ce daliban da yakin aikin Kungiyar Malaman Jami’a (ASUU) ya kawo wa karatunsu tsaiko su kai maka kungiyar a kotu…

Ministan Ilimi, Adamu Adamu, ya ce daliban da yakin aikin Kungiyar Malaman Jami’a (ASUU) ya kawo wa karatunsu tsaiko su kai maka kungiyar a kotu su nemi diyyar bata musu lokacin karatu.