✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Mataimakin Shugaban FCE Katsina ya rasu

Za a yi sallar jana'iza a gidansa da ke unguwar Gafai da ke bayan gidan man AP.

Allah Ya yi wa Mataimakin Shugaban Kwalejin Ilimi ta Tarayya (FCE) ta Katsina, FCE Katsina, Dokta Ibrahim Abubakar Gafai, rasuwa.

Iyalaman mamacin sun shaida wa wakilinmu cewa Dokta Ibarhim Gafai ya rasu ne a ranar Laraba.

Za a gudanar da sallar jana’izarsa a gidansa da ke unguwar Gafai da ke bayan gidan man AP.

Da misalin karfe 1o na safe ranar Alhamis ake sa ran gudanar da sallar jana’izar.