NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Mutuwar Sarauniyar Ingila Za Ta Sauya | Aminiya

NAJERIYA A YAU: Abubuwan Da Mutuwar Sarauniyar Ingila Za Ta Sauya

    Halima Djimrao da Muhammad Auwal Suleiman

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Ranar litinin 19 ga Satumbar wannan shekarar ake sa ran yin jana’iazar Sarauniyar Ingila,  Elizabeth II, wadda ta mulki kasashe 15 shekara 70 da ta yi a  kan karagar mulki. 

Mutuwar Sarauniya Elizabeth II zai kawo sauye-sauye da dama a kasashen 15 da ke karkashin mulkinta, ciki har da sauyin takardun kudi a kasashen.

Saurari cikakken shirin domin sanin irin sauye-sauyen da za su biyo bayan mutuwar ta Sarauniyar.