✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Dalilin Jinkirin Kwaso ’Yan Najeriya Daga Sudan

Me ya kawo jinkirin kwaso ’yan Najeriya daga kasar Sudan bayan barkewar yaki?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai-tsaye, latsa nan

Yau Talata 25 ga Watan Afrilun 2023 ake sa ran fara jigilar daliban Najeriya 5000 daga kasar Sudan.

Me ya kawo jinkirin zuwa debo ’yan Najeriya daga kasar Sudan, bayan barkewar yaki?

Shirin Najeriya A Yau ya bi kwakkwafin batun, ku biyo mu sannu a hankali a cikin shirin.