✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Dalilin Da Ke Sa ’Yan Najeriya Karya Doka —Masani

Duk wanda ka taba za ka iya samu cewa yana karya doka; amma abin tambaya shi ne, me ya hana a gyara?

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Bin doka da oda na nuni ga sanin ya kamata a harkar rayuwa, amma zahirin abin da ke faruwa a Najeriya shi ne jama’a da dama na ganin bin doka ya yi karanci a tsakanin mutane; Ko mene ne dalili?

Duk wanda ka taba za ka iya samu yana karya doka, amma ko mene ne ya hana a gyara?

Mun tattauna da ’yan Najeriya kan wannan, sannan mun tuntubi wani masanin zamantakewa domin neman mafita.