✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Tsawaita Lokacin Kamfe Na Zaben 2023 Zai Shafi ’Yan Najeriya

Wane tasiri wannan sauyi zai kawo a fagen siyasar Najerita da kuma zaben 2023?

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Daga cikin sauye-sauyen da dokar zaben 2022 ta zo da su akwai tsawaita lokacin yakin neman zabe.

Lura da yadda harkokin siyasa ke gudana a Najeriya, wane irin tasiri wannan sauyi zai kawo a fagen siyasar kasar da kuma zaben 2023 idan Allah Ya kai mu?

Mun tattauna da wani masanin kimiyyar siyasa kan wannan batu.

A yi sauraro lafiya