✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Matsayin Daukar Doka A Hannu A Mahangar Shari’a

Abin da dokar Najeriya ta ce kan mutumin da aka fusata shi ya dauki doka a hannunsa

Domin sauke shirin latsa


nan

Mene ne kundin tsarin mulkin Najeriya ya ce kan wanda aka fusata shi ya dauki doka a hannunsa?

Tun bayan abin da ya faru na zargin batanci ga Annabi Muhammad (SAW) a Sakkwato da daukar matakin da matasan Musulmi suka yi na halaka wacce ta yi batancin nan take, jama’a ke ta musayar ra’ayi kan matsayin shari’a kan wannan batu.

Wakilinmu a Jihar Sakkwato ya fada mana halin da jihar ke ciki, mun kuma ji ta bakin wani mai fashin baki kan dokokin kasa kan abin da ya faru.