✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Irin Shaidar Karatu Da Ake Bukatar Masu Neman Shugabanci Su Mallaka

Alakar matakin karatun shugabannin siyasa da tasirinsu wajen gudanar da harkokin mulki

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Tun bayan da Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta bayyana cewa dan takarar shugabancin kasa na Jam’iyyar APC, Bola Tinubu bai mika mata takardun shaidar karatunsa ba ake ta ce-ce-ku-ce a kan lamarin.

Wannan dambarwa ya yi kama da wanda ya nemi tadiye Shugaba Muhammadu Buhari a zaben 2015.

Shin wane tasiri takardun shaidar kammala karatu ke da shi ga mai neman shugabancin kasa? 

Wane irin kwali ake bukata shugabannin siyasa su mallaka? Wane muhimmanci yake da shi ga samun nasarar shugaba?

Wannan shi ne batun da shirin namu na yau ya mayar da hankali a kai.