Najeriya A Yau: Shin ’yan jaridar Najeriya na da kishin kasa? | Aminiya

Najeriya A Yau: Shin ’yan jaridar Najeriya na da kishin kasa?

’Yan jarida. (Hoto: hausa.naija.ng)
’Yan jarida. (Hoto: hausa.naija.ng)
    Halima Djimrao da Muhammad Auwal Suleiman

Domin sauke shirin latsa nan.

An bukaci cibiyoyin watsa labaran Najeriya da su zama masu kishin kasa da nuna kwarewa wajen gudanar da ayyukansu don inganta hadin kai da ci gaban kasa.

Shin da gaske ne ’yan jaridar Najeriya ba su da kishin kasa? Wannan shi ne batun da shirin Njaeriya A Yau zai maida hankali a kai.