✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Najeriya A Yau: Rashin Tsaftar Abinci Ke Haifar Da Cutar Typhoid

Domin sauke shirin latsa nan Rashin tsaftar muhalli da ruwan sha da abinci na taka muhimmiyar rawa wurin yada cutar typhoid, inji masana. Shirin Najeriya…

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Rashin tsaftar muhalli da ruwan sha da abinci na taka muhimmiyar rawa wurin yada cutar typhoid, inji masana.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na kunshe da bayanan yadda ake kamuwa da cutar da yadda za a kare kai daga kamuwa da ita.