Najeriya A Yau: Shin fitar da ’yan Najeriya Kasashen waje aiki zai taimake ta? | Aminiya

Najeriya A Yau: Shin fitar da ’yan Najeriya Kasashen waje aiki zai taimake ta?

    Halima Djimrao da Muhammad Auwal Suleiman

Domin sauke shirin latsa nan

Wasu masana tattalin arziki a Najeriya na hasashen cewa fitar da matasa masu sha’awar zuwa kasashe masu karfin tattalin arziki su aiki a hukumance zai taimaki tattalin arzikin kasar.

A gefe guda kuma wasu na ganin ba zai babu amfanin da hakan zai yi wa, hasali ma halayen ’yan kasar ne ummulhaba’isin rashin ci gaban kasar.

Wannene gaskiya?