✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Yadda Aka Fara Karbar Katin Zaben 2023

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta fara rabon katunan zaben a cibiyoyinta da ke fadin Najeriya ranar Litinin…

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) ta fara rabon katunan zaben a cibiyoyinta da ke fadin Najeriya ranar Litinin 12 ga Disamban nan da muke ciki.  

Shin yaya aikin rabon katunan zaben ke gudana? 

Saurari bayanai daga bakin ’yan Najeriya da ke kokarin karbar katunan zabensu da kuma jami’an INEC.