✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

NAJERIYA A YAU: Yadda Nada ’Yan APC Kwamishinonin INEC Zai Shafi Zaben 2023

Zargin nada ’yan Jam’iyyar APC a matsayin kwamishinonin zabe ya janyo ce-ce-ku-ce

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Bayyanar sunayen wadansu da ake zargin ’yan Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya a matsayin kwamishinonin zaben kasar da ke tafe a 2023, ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin kungiyoyi masu zaman kansu a kasar.

Shin wane irin tasiri nada ’yan APC a irin wannan matsayin zai yi ga zaben da ke tafe?

Wannan shi ne batun da shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya mayar da hankali a kai. 

Latsa nan, domin sauke shirin.