✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Abin Da Zai Faru Da Zaben Adamawa A Abuja

Shin a Abuja za a karasa tattara sakamakon zaben gwamnan Adamawa?

More Podcasts

Tun bayan kin amincewa da bayyana Sanata Aishatu Dahiru Binani a matsayin wacce ta lashe zaben gwamnan Adamawa da aka karasa a ranar Asabar 15 ga Afrilu, da hukumar INEC ta yi, hankalin ’yan Najeriya ya koma kan ina aka dosa.

INEC ta gayyaci Kwamishinan zaben jihar zuwa Abuja; shin za a karasa bayyana sakamakon zaben a Abuja ne?

Shirin Najeriya A Yau ya yi hasashen yadda za a karasa zaben Binani da Gwamna Fintiri a Abuja.