✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Podcast Din Aminiya A Idon Abokan Hulda

Domin sauke shirin latsa nan A ci gaba da murnar cika shekara daya da fara podcast din Aminiya, mun tuntubi abokan huldanrmu na ciki da…

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

A ci gaba da murnar cika shekara daya da fara podcast din Aminiya, mun tuntubi abokan huldanrmu na ciki da wajen Najeriya domin jin yadda ta kasance a tsakaninmu da su kawo yanzu.

Sun bayyana ra’ayinsu dangane da shirye-shiryenmu da kuma abin da suke fata mu inganta.