✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Shekara 1 Da Fara Rediyon Aminiya ta Intanet

Waiwaye kan yadda aka fara shirin Daga Laraba da kuma Najeriya A Yau ta rediyon Aminiya na intanet

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Yau rediyon Aminiya ta intanet ke cika shekara guda da fara yada shirye-shiyensa.

Daga ranar 19 ga watan Mayun 2021 da muka faro zuwa yau, mun wallafa shirin Najeriya A Yau sau 171 da kuma shirin Daga Laraba guda 53.

Shirin namu na yau ya yi waiwaye ne kan yadda muka faro da kuma ra’ayoyin wadansu masu sauraro kan shirye-shiryen mu.