Sauti: Abin da mai juna-biyun da aka sace a jirgin kasa na Abuja-Kaduna ta shaida wa Aminiya | Aminiya

Sauti: Abin da mai juna-biyun da aka sace a jirgin kasa na Abuja-Kaduna ta shaida wa Aminiya

    .

Thamina Mahmood na cikin mutanen da ’yan ta’adda suka kwashe bayan da suka kai hari a kan wani jrgin kasa da ya tashi daga Abuja zuwa Kaduna.Matar, wacce aka yi ta rade-radin cewa ta haihu a hannun maharan, ta bayyana hakikanin abin da ya faru a wannan hirar da ta yi da Editan jaridun Daily Trust, Hamza Idris, bayan an sako ta.