✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Najeriya A Yau: Shin kashe ’Yan Bindiga Zai Magance Matsalar Tsaro?

Domin sauke shirin latsa nan Masana da mahukunta sun sha bayar da Shawarwari kan yadda za a magance matsalar tsaro ta hanyoyi daban-daban. Sai ga…

More Podcasts

Domin sauke shirin latsa nan

Masana da mahukunta sun sha bayar da Shawarwari kan yadda za a magance matsalar tsaro ta hanyoyi daban-daban.

Sai ga shi Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce shi dai gwmnatinsa ba za ta karbi tubar ’yan bindiga ba, kashe su za ta yi, domin a wurinta, dan bindigar da aka kashe kawai shi ne kawai ya tuba.

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci na dauke da fashin bakin masana da ra’ayoyin ’yan Jihar Kaduna a kan wannan batu.

A yi sauraro lafiya