✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Sakamakwon Zaben Gwamnonin Najeriya Na 2023 (Alkaluma Daga:INEC)

Tsare mutunci ya bambanta ni da sauran ’yan fim – Ibrahim Yala

Ba duk wanda ya san shi da Sha’arani a shirin ‘Gidan Badamasi’ ba ne ya san cewa Ibrahim Yala fitaccen mawaki ne. Wakarsa, ‘Yau Najeriya…

Ba duk wanda ya san shi da Sha’arani a shirin ‘Gidan Badamasi’ ba ne ya san cewa Ibrahim Yala fitaccen mawaki ne.

Wakarsa, ‘Yau Najeriya riko sai mai gaskiya’, wadda ya rera wa Shugaba Muhammadu Buhari, ita ta sa ya yi fice.

A wannan hirar da Aminiya ya bayyana yadda aka yi ya fara fitowa a shirin, da ma yadda ya bambanta da sauran jaruman Kannywood.