✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yadda Tasirin Rediyo Ya Sauya Al’ummar Duniya

Ranar 13 ga watan Fabrerun kowace shekara aka ware a matsayin ranar Rediyo ta Duniya.

More Podcasts

13 ga watan Fabrairu na kowace shekara ne Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin Ranar Rediyo ta duniya.

Gudummuwar da Rediyo ya kawo ta fi gaban a nanata ga mutanen karkara da na birni.

Albarkacin Ranar Rediyo na 2024, shirin Najeriya a Yau ya maida hankali kan wasu batutuwa a wannan rana.

Domin sauke shirin, latsa nan