Daily Trust Aminiya - Ban yi zaton zan yi nasara ba –Gwarzuwar Aminiya-Trust
Dailytrust TV

Ban yi zaton zan yi nasara ba –Gwarzuwar Aminiya-Trust

Gwarzuwar Gasar Rubutun Gajerun Labarai ta Aminiya-Trust, karo na farko, Rufaida Umar Ibrahim, ta bayyana yadda ta ji da wannan nasara da ta samu.
A wannan hirar bidiyo da ta yi da Aminiya, ta kuma yi bayani a kan yadda ta fara rubutu.