Daily Trust Aminiya - Ban damu ba don an saci fasahata –Gwarzon Aminiya-Trust
Dailytrust TV

Ban damu ba don an saci fasahata –Gwarzon Aminiya-Trust

Mubarak Idris Abubakar ne ya zo na biyu a Gasar Rubutun Gajerun Labarai ta Aminya-Trust da labarinsa mai suna “Tufka da Warwara”.
A wannan hirar ta bidiyo da Aminiya ta yi da shi jim kadan kafin sanar da sakamakon gasar, ya ce shi baya damuwa idan an saci fasaharsa.
Ko mene ne dalili? A yi kallo lafiya.