✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

Gani ya kori ji: Hotunan muhimman abubuwa a wannan makon

Wasu daga cikin muhimman hotunan abubuwan da suka faru a wannan makon: Yawan Amurkawan da ke neman ‘tallafin zaman kashe wando’ ya karu sosai Shekara…

Wasu daga cikin muhimman hotunan abubuwan da suka faru a wannan makon:

Rasha ta yi ruwan bama-bamai a birnin Mariupol na kasar Ukraine a ci gaba da mamayar da ta kai kasar. (Hoto: AFP).
Wahalar man fetur ne ci gaba da gasa wa mazauna Birnin Tarayya Abuja gyada a ka.
Dalibai sun gudanar da zanga-zanga a Legas bayan Kungiyar Malaman Jami’a ta Kasa (ASUU) ta tsawaita yajin aikinta da wata uku.

Sanata Rabiu Musa Kwankwaso da Kawu Sumaila da Abdulmumini Jibrin Kofa da Rurum a filin jirgin Mallam Aminu Kano a yau Juma’a 13 ga watan Mayun 2022. (Hoto: Hon. Saifullahi Hassan)
Uwargidan Shugaban Amurka, Jill Biden, ta kai wa takwararta ta Ukraine, Olena Zelenskyy, ziyarar ba-zata a wata makaranta da aka tsuganar da fararen hula da yaki ya raba da muhallansu. (Hoto: Facebook/AFP)