✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

HOTUNA: Yadda Atiku Da Fintiri Suka Halarci Hawan Sallah

Jami'an gwamnati da masu riƙe da sarautun gargajiya na daga cikin waɗanda suka halarci hawan.

Ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaɓen 2023, Atiku Abubakar da Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, sun halarci Hawan Daba a jihar.

Wannan shi ne karon farko cikin shekara huɗu da aka gudanar da hakan a jihar, a ranar Laraba.

Manyan jami’an gwamnati, masu rike da sarautar gargajiya, hakimai da sauransu na daga cikin waɗanda suka halarci hawan.

Ga hotunan: