✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Hotuna: Yadda ’yan Kwankwasiyya suka yi wa Kano cikar kwari

'Yan Kwankwasiyya sun yi wa Birnin Dabo cikar kwari.

Babu masakar tsinke yayin da jam’iyyar NNPP ke kaddamar da ofishin yakin neman zabenta a Jihar Kano.

‘Yan kwankwasiyya, wato magoya bayan dan takarar Shugaban Kasa kuma jagoran jam’iyyar, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ne suka yi wa birnin na Dabo cikar kwari a yammacin wannan Lahadin.

Ga hotunan yadda ’yan Kwankwasiyya suka yi wa Kano cikar kwari: