✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Me ya kawo arhar ragunan layya a bana?

Me ya jawo arhar ragunan layyar a bana?

More Podcasts

Domin sauke shirin kai tsaye, latsa nan

Da alama dai bana ragunan layya na da saukin farashi idan an kwatanta da bara warhaka. Ko me ya jawo wannan saukin farashin?

Shirin ya tuntubi mutane a jihohin Kano da Legas da kuma Sakkwato domin jin yadda ragunan layya ke arha a bana.

Shirin ya kuma tuntubi malamin addini inda ya ja hankalin masu cewa dole sai sun yi layya ko da bashi ko da roko.