Daily Trust Aminiya - Rabuwa da Zara zai girgiza ni —Sarkin Bichi
Dailytrust TV

Rabuwa da Zara zai girgiza ni —Sarkin Bichi

A wannan bidiyon, Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado Bayero, ya ce dole ce ta sa zai rabu da ’yarsa Zara, duk da cewa dan Shugaban Kasa za ta aura.

Sarkin, wanda daurin auren ’yar tasa zai gudana a daidai da lokacin da ake bikin mika masa sandar mulki, ya yi wa sauran marasa aure addu’ar samun abokan zama na gari.