✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Sarkin Lere ya riga mu gidan gaskiya

Mai martaba Sarkin Lere a jihar Kaduna, Birgediya Janar Abubakar Garba Muhammad (Mai ritaya) ya riga mu gidan gaskiya.

Mai martaba Sarkin Lere a jihar Kaduna, Birgediya Janar Abubakar Garba Muhammad (Mai ritaya) ya riga mu gidan gaskiya.

Ya rasu ne yana da shekaru 77 a duniya a wani asibiti a Kaduna bayan wata gajeriuwar jinya.

A cewar wata majiya daga iyalan mamacin, nan bad a jimawa ba za a sanar da shirye-shiryen yi masa jana’iza.