✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto

HOTUNA: Bikin taron Maukibin Qadiriyya karo na 72 a Kano

Taron na bana shi ne karo na 72

A ranar Asabar biyar ga watan Oktoban 2022 ne aka yi taron Maukibi na mabiya darikar Qadiriyya karo na 72 a birnin Kano.

Sheikh Qaribullah Sheikh Nasiri Kabara shugaban darikar na Afrika ta yamma shi ya jagoranci taron Maukibin kamar yadda ya saba.

Ga wasu kayatattun hotunan yadda bikin ya gudana:

Isowar shugaban Darikar Kadiriyya Shiekh Qaribullahi wurin taron (Hoto: Kamal Photos)
Isowar mai marataba Sarkon Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR wurin taron (Hoto: Kamal Photos)
Sheikh Qaribullah na tarbar Sarkin Kano wurin taron (Hoto: Kamal Photos)
Sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR na gaisawa da mataimakin gwamna Nasiru Gawuna (Hoto: Kamal Photos)
Saarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero CFR na gaisawa da daya daga cikin manya bakin da suka halarci taron bikin (Hoto: Kamal Photos)
Sarkin Kano na gaisawa da daya daga cikin manyan bakin da suka halarci taron (Hoto: Kamal Photos)
Manyan bakin da su ka halarci taron bikin (Hoto: Kamal Photos)
Mataimakin Gwamnan jihar Kano Nasiru Gawuna tare da Mai Martaba Sarkin Kano wurin taron. (Hoto: Kamal Photos)
Rumfar manyan baki da sauran mahalarta taron bikin (Hoto: Kamal Photos)