Hotunan Taron Tattaunawar Daily Trust karo na 19 | Aminiya

Hotunan Taron Tattaunawar Daily Trust karo na 19

    Sagir Kano Saleh

Ga kayatattun hotunan Taron Tattaunawar Daily Trust karo na 19, mai taken 2023: Siyasa, Tallalin Arziki da Rashin Tsaro.

Taron ya gudana ne a ranar Alhamis, 20 ga Janairu, 2022 a Abuja.

Tsohon Mataimakin Shguaban Kasa, Atiku Abubakar a zauren taron da ya gudana a ranar Alhamis, 20 ga watan Janairu, 2022. (Hoto: Abba Adamu).

Isowar Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum dakin taron. (Hoto: Abba Adamu).

Jagoran Taron kuma tsohon Shugaban Kasa na mulkin soja, Abdulsalami Abubakar sanye da fararen kaya tare da tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Atiku Abubakar. (Hoto: Abba Adamu).

Shugaban Kungiyar Tuntuba ta Arewa (ACF), Cif Audu Ogbe, suna gaisawa da Gwamna Zulum a wurin taron. (Hoto: Abba Adamu).

Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ada Abubakar da sauran manyan baki a lokacin da suka shiga zauren taron. (Hoto: Abba Adamu).

Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum na daga cikin mahalarta taron. (Hoto: Abba Adamu).

Sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar shi ne Uban Taron na shekarar 2022. (Hoto: Abba Adamu).